Zaki wanke accarki ki regeta ki fidda kasar cikinta dan tanada kasa sosai..
Step 2
Ki dora ruwanki inya tafasa ki rage ruwan ki zubata ki dinga juyata da muciya, sbd ita 5 mnts ya isa kin dafata, inkikaga tayi kauri saiki rage wutar ki rufe..
Step 3
After 2 mnts saiki bude ki kara tukata ki kwashe a ledarki..
Step 4
Ki gyara kayan miyarki ki markada ki soyasu da mai..
Step 5
Ki zuba namanki wanda kika dafashi kika soya ko kifi kisa stock kadan maggi, garlic, spices & egusi ki rufe..
Step 6
Afater 15 mnts in egusin ki ya dahu saiki zuba alayyahu yai 2 mnts ki sauke..
Popular FoodsMussels thoranInstant pot nigerian shrimp fried riceHow often can one take ewedu (jute) drinkHow to cook delicious banga ricePounded yam with bitterleaf soup