West African Foods: Efo Riro(miyar soyaye alayaho) and tuwo shikafa
Efo Riro(miyar soyaye alayaho) and tuwo shikafa Ingredients
1
Spinach.
2
Low cost beans.
3
Tomatoes.
4
Tatase.
5
Attarugu.
6
Maggi.
7
Crayfish.
8
Seasoning.
9
Palm oil.
10
Onions.
11
Meat.
12
Kpomo.
13
Shaki.
14
Liver.
15
Fish.
Cooking Guidances
Step 1
Da farko zaki tafasa alayaho ki ki tsaneshi.
Step 2
Sekiyi blending kaya miyarki ki dora oil kisa chopped onion seki zuba blending kaya miyarki.
Step 3
Ki barshi ya nuna har ya tsane ruwa jikinsa duka zakigan oil ya fara fitowa kansa seki maggi crayfish seasoning, spices,.
Step 4
After some minutes sekisa nama,shaki, Ganda,Kifi,hanta.
Step 5
Kisa alayaho ki barshi ya nuna for some minutes seki zuba chopped onion akansa seki sawke.
Step 6
Ki hada da tuwo da kikeso, nide tuwo shikafa nayi.
Post navigation