Dafarko zaki dora ruwan shinkafarki,awuta,inya tafasa saiki wanke shinkafarki,ki zuba idan ta tafasa kamar sau biyu,saiki sauke ki tace ki wanketa sai kibarta ta tsane..
Step 2
Sannan ki yayyanka kayan miyar,ki sai tafasa namanki shima ki yankashi kanana, sannan kitafasa Koran, wakenki ki tace shi ki ajje.
Step 3
Sai dora manki awuta inyayi zafi saikisa jajjagaggiyar tafarnuwa, ginger da albasa kidan Basu tsoro sannan kizuba kayan kiyarki suma kidan siyasu kadan da yankakken nama,koren wake,karot,magi,gishiri,kori,saiki jujju yashi sai ki kawo tatacciyar shinkafarki, kizuba sannan ki juyata ta hade sosai saiki kawo nikakkiyar kwakawrki, kizuba saiki rufe na dan wani lkc ta turaru shikenan sai ci..
Popular FoodsMussels thoranInstant pot nigerian shrimp fried riceHow often can one take ewedu (jute) drinkHow to cook delicious banga ricePounded yam with bitterleaf soup