Ki gurza kwakwar ki ki ajiye,basai kin cire brown bayan ba,amma zaki iya cirewa idan kina so.Ki wanke ki yanka veggies ki tafasa da ruwa da salt suma ki ajiye..
Step 2
Ki wanke rice ki tsane a colander, ki saka ruwa a pot ya tafasa sai ki zuba rice din da pinch of salt,kiyi parboiling sai ki tace ki wanke,ki maidata ciki pot ki zuba little water,ki dauko veggies ki zuba su cikin rice din,ki hada da kwakwar da kika gurza ki juya sai ki kunna wuta su karasa dahuwa tare..
Step 3
Ga yanda rice dinki zata yi bayan kin kashe wutar..
Popular FoodsMussels thoranInstant pot nigerian shrimp fried riceHow often can one take ewedu (jute) drinkHow to cook delicious banga ricePounded yam with bitterleaf soup