West African Foods: Coconut jollof rice
Coconut jollof rice Ingredients
1
rice.
2
plum of tomatoes.
3
Scotch bonnet.
4
red bell pepper.
5
medium sized spring onions.
6
Garlic.
7
Black pepper.
8
Maggi (prefered maggi with doli).
9
Coconut milk.
10
Curry.
11
Thyme.
12
Meat stock.
13
Fish.
14
Tinned tomatoe.
15
Veg/oil.
Cooking Guidances
Step 1
Idan Ki wanke shinkafanki ta fita tas,sai kisa ruwa a tukunya ki Dora kiyi parboiling.
Step 2
Kiyi blending kayan miyanki I.e Attarugu,tattasai,albasa da tafarnuwa.
Step 3
Sai ki dora tukunya a wuta kisa Veg/oil da chopped albasa da crushed chopped garkic kiyi fryinga har ya zama translucent.
Step 4
Zakiyi adding markadaddun kayan miyanki ki soya har sai mai ya fito.
Step 5
Sai kiyi adding tinned tomatoe naki thyme,curry,da spices,black pepper naki ki juya,ki soya har na tsawon 2mins.
Step 6
Zaki zuba meat stock da coconut milk naki sai ki zuba shinkafanki ki rufe.
Step 7
Idan ya kusa tsotse ruwan sai kiyi adding spring onions naki da kifi.
Step 8
Idan ya ida dahuwa sai ki sauke kiyi serving.
Post navigation