Traditional African Foods Home made shawarma by michaelPosted onAugust 19, 2020September 19, 2020 Contents1 Home made shawarma Ingredients2 Cooking Instructions Traditional African Foods: Home made shawarma Home made shawarma Ingredients 1 Bread na shawarma. 2 Cocumber. 3 Carrot. 4 Tsokar kaza. 5 Bama. 6 Ketchup. 7 Cabbage. Cooking Instructions Step 1 Ki yanka cabbage dinki da cocumber ki goga carrot,. Step 2 Sai ki samu tsokar kazar ki ki yankata kanana ki wanke sai kisa maggi da spices dinki daura a wuta ya tsotse ruwan jikinshi,. Step 3 Sai ki hada bama da ketchup dinki guri daya, ki dauko bread din shawarma ki goga ajiki sai ki jera kayan hadinki kamar haka. Step 4 Sai kiyi folding dinshi kamar haka. Step 5 Enjoy. More african dish: So Yummy Nigerian shawarma wraps Nigerian Cuisine