tuwon shinkafa da miyar egusi recipe main photo

African Cuisine Home made shawarma


West African Foods Home made shawarma

Traditional African Foods: Home made shawarma


Home made shawarma Ingredients

1 Kaza mara kashi.
2 Biredin Shawarma.
3 Maggi, curry,albasar.
4 Cucumber, carrot,cabbage.
5 Bama,man cin dankalin turawa.

Cooking Guidances

Step 1 Ki wanke tsokar kaxar ki ki yanka ki dafa da maggi da species in tayi ki sauke ki dagarga xata ko ki saka a bulanda ki dan nika ta in kika gama seki a jeta gefe ki yanka cabbage cucumber da albasar amma kanana kanana ki wanke ki ake shi kuma carrot ki goga shi.
Step 2 Idan kika gama se ki dakko brd na shawarma dinki ki shafa masa butter gaba da baya ammA bada Yawa ba se ki dora kasko a wuta ki saka wuta kadan in yayi dumi se ki dinga saka biredin ki kina dan gasawa sama sama idan gaban yayi se ki juya baya in kika gama wannan seki samu dan kwano ki xuba Bama dinki da kuma ketchup dinki a ciki ki hade su guri daya shikkenan kin gama hada kayan yin shawarma se kuma hadawa.
Step 3 Ki dakko faranti ki dora biredin shawarma dinki da kika dan gasa sama sama se ki shafa hadin bama dinki a sama se ki debo hadin cabbage dinki ki xuba a gefe farkon kenan kazar ki ma haka se ki nanna de sosae amma idan kuma kina so kawae se ki hade hadin bama dinki da kuma hadin cabbage dinki guri daya ki caku da se ki dinga diba kina xuba a kan biredin kina nannadewa in kika gama shikkenan se ci idan kuma kina so xaki dan iya kara gasawa sama sama a kaskon ki don ta danyi dumi.
Step 4 Amma karki hada se in be fi kamar minti 5 a ci ba in ba haka ba biredin xe iya jikewa saboda kin dan saka masa abu me dan ruwa ruwa wato hadin bama dinki kuma in.ya jike baya dadee.
More african dish:  Traditional African Foods Starch and banga soup