Ki tafasa naman ki da kayan kamshy da albasa,idan ya ya tafasa ki rage ruwan tafashen kadan.
Step 2
Ki yanka cabbage naki ki gurza carrot ki ajje ah gefe. Ki samu pan ki zuba mai kisa albasa da attaruhun ki da green pepper ki juya sosai seki zuba spices dinki da maggi daidai dandano ki juya sosai seki zuba naman ki ki zuba sauran ruwan tafashen ki kar yayi ruwa dai seki juya ki barshy yadan dahu kaman 5minutes seki sauke.
Step 3
Ki mixing ketchup da mayonnaise dinki seki dauko tortilla wrap ki bude ki shafa akai seki zuba cabbage da carrots da hadin naman ki ah ciki seki nannade ki gasa ah toaster koh grill pan.
Popular FoodsMussels thoranInstant pot nigerian shrimp fried riceHow often can one take ewedu (jute) drinkHow to cook delicious banga ricePounded yam with bitterleaf soup