African Food Waina by michaelPosted onJanuary 11, 2020September 19, 2020 Contents1 Waina Ingredients2 Cooking Guidances West African Foods: Waina Waina Ingredients 1 4 cupsWhite rice. 2 1 cupcooked white rice. 3 2 tspn yeast. 4 2 onions. Cooking Guidances Step 1 Zaka/ki wanke kofi daya na farin shinkafa sai ki/ka dafa shi idan ya dafu sai ki tuke ki/ka baza shi ga tire don ya sha iska. Step 2 Zaki/ka wanke kofi hudu na farin shinkafa sai ki hada da wanda aka dafa ki motsa sai kisa yisi a nika su tare. Step 3 Idan aka dawo daga nika sai a yan ka albasa a zuba a ciki. Step 4 Sai a barshi a rana yata shi sosai. Step 5 Sai a kawo tanda nayi waina a saka a kan wuta a diga man gyada sai a zuba kulu a barshi yayi marun marun haka. Step 6 Za a iya aci da miya ko yaji ko suga. More african dish: Traditional African Foods Yam ball