
African Food Potato masa

West African Foods: Potato masa
Potato masa Ingredients
1 | potatoes. |
2 | eggs. |
3 | tarugu. |
4 | albasa. |
5 | maggi. |
6 | veg oil. |
Cooking Instructions
Step 1 | Ki soya dankalinki da salt ki aje gefe. |
Step 2 | Seki hada kwai kamar zaki soya da tarugu da albasa da maggi. |
Step 3 | Seki dora masa pan a wuta kisaka mai ki zuba dankalin seki kawo egg din ki zuba. |
Step 4 | Idan ya soyu seki juya kamar masa. |
Step 5 | Serve nd engoy. |