plain egusi soup recipe main photo 1

African Dish Veg egg masa


African Cuisine Veg egg masa

African Food: Veg egg masa


Veg egg masa Ingredients

1 eggs.
2 medium carrot chopped cubes.
3 medium Irish potatoes boiled and chopped cubes.
4 Peas.
5 medium attaruhu.
6 medium onion.
7 maggi cubes.
8 Curry, thyme da spices.
9 Veg oil.

Cooking Guidances

Step 1 Zaki fasa kwanki a bowl ki zuba maggi, curry, spices,dankalinki da kika dafa kika yanka cubes, carrot,peas da attaruhu da albasa da kika jajjagah ki hade duka ki juya sosae su hade..
Step 2 Saeki zuba oil kadan a kowane gida na tandar masa dinki yayi zafi sannan ki zuba hadinki a kowane gida kamar hka.
Step 3 Idan side daya yayi saeki juya dayan side din kamar dae yadda ake masa Idan yayi saeki cire and enjoy..
Step 4 Nan ga egg masa dinmu tayi kuma ga yadda cikinta yayi tna da dadi sosae kuma zaki iyah ci koda da kunu ne..
More african dish:  Yummy Food Waina (Masa) Nigerian Food