egusi soup recipe main photo 163

African Food Potato masa


Traditional African Foods Potato masa

African Cuisine: Potato masa


Potato masa Ingredients

1 potatoes.
2 eggs.
3 tarugu.
4 albasa.
5 maggi.
6 veg oil.

Cooking Guidances

Step 1 Ki soya dankalinki da salt ki aje gefe.
Step 2 Seki hada kwai kamar zaki soya da tarugu da albasa da maggi.
Step 3 Seki dora masa pan a wuta kisaka mai ki zuba dankalin seki kawo egg din ki zuba.
Step 4 Idan ya soyu seki juya kamar masa.
Step 5 Serve nd engoy.
More african dish:  African Food Pasta masa