African Food Masa by michaelPosted onFebruary 20, 2019October 31, 2020 Contents1 Masa Ingredients2 Cooking Instructions African Cuisine: Masa Masa Ingredients 1 shinkafar tuwo. 2 boil rice. 3 tblsn yeast. 4 nono. 5 Onion. 6 Lawashi. 7 Sugar. 8 salt. Cooking Instructions Step 1 Ki jiga shinkar ki zuwa awa 2 ki Kai a markada miki. Step 2 Idan an kawu ki adding dafaffan shinkafar ki ki tuka. Step 3 Sai kiyi adding yeast dinki da nono. Step 4 Add sugar. Step 5 Sai ki ajje shi a rana ya tashi zakiga yayi bubbles. Step 6 Sai ki yanka mishi albasa lawashi salt. Step 7 Sai suya enjoy. Step 8 Zaki iya ci da kuli da yaji. Step 9 Zaki iya cinshi da miya. Step 10 Enjoy. More african dish: African Food Bitterleaf Soup and pounded yam