African Dish: Sinasir
Sinasir Ingredients
1
white rice(soaked over night).
2
rice (cooked).
3
tblsp Yeast.
4
Sugar(ur taste).
5
Salt.
6
Albasa.
Cooking Instructions
Step 1
Na jika shinkafata na tun dare har safe.
Step 2
Sai na dafa 1 cup of rice din.
Step 3
Sai na hada su waje daya da jikakkiyar da dafaffiyar na saka yeast 1 tblspn na bada aka kai markade..
Step 4
Bayan an kawo sai na saka 1 tblspn of yeast again,sugar, salt, na yanka albasa na saka hannu na najuya sosai sai na kaishi rana Dan ya tashi..
Step 5
Bayan 1hour daya sai na dauko shi ya kumbura.
Step 6
Sai na dauko non stick na zuba mai kadan sai na zuba barter din sinasir din.
Step 7
3 mint Sai na kwashe.
Step 8
Haka nayi tayi har nagama.nayi serving da miyar alaiyahu.
Post navigation