egusi soup with agidi recipe main photo 1

African Dish Waina


West African Foods Waina

Traditional African Foods: Waina


Waina Ingredients

1 cupsWhite rice.
2 cupcooked white rice.
3 tspn yeast.
4 onions.

Cooking Step by Step

Step 1 Zaka/ki wanke kofi daya na farin shinkafa sai ki/ka dafa shi idan ya dafu sai ki tuke ki/ka baza shi ga tire don ya sha iska.
Step 2 Zaki/ka wanke kofi hudu na farin shinkafa sai ki hada da wanda aka dafa ki motsa sai kisa yisi a nika su tare.
Step 3 Idan aka dawo daga nika sai a yan ka albasa a zuba a ciki.
Step 4 Sai a barshi a rana yata shi sosai.
Step 5 Sai a kawo tanda nayi waina a saka a kan wuta a diga man gyada sai a zuba kulu a barshi yayi marun marun haka.
Step 6 Za a iya aci da miya ko yaji ko suga.
More african dish:  African Dish Egusi soup with moringa leaves