egusi soup recipe main photo 216

African Dish Masa!


West African Foods Masa!

African Dish: Masa!


Masa! Ingredients

1 Shinkafar tuwo.
2 Yeast.
3 Butter.
4 Sugar.
5 Gishiri.
6 Mangyada.

Cooking Instructions

Step 1 A jika shinkafar tuwo na awa buyi, a dafa kadan daga cikin jikkaken shinkafan sai a chakuda akai markade.
Step 2 A kwaba markaden shinkafar da yeast a ajiye na minti talatin..
Step 3 A narka butter da sugar da gishiri kadan sai a zuba cikin kwabin shinkafar baya ya tashi sai a fara suya.
More african dish:  Traditional African Foods Semovita Masa