Ki samu dankali ki fere shi,ki yankashi kanana,saiki wanke ki zuba atukunya tare da maggi,ki dafa,inya dawu saiki sauke ki jajjaga attaruhu,albasa,ki zuba acikin bowl,ki fasa kwai,kisa maggi,curry,spice,ki juya sosai ko ina y hade saiki zuba dankalin ki acikin ruwan kwan ki kara juya ko ina.
Step 2
Saiki dauko tandar waina ki zuba mai inyay zafi saiki debi hadin wainar ki ki zuba acikin tandar.
Popular FoodsMussels thoranInstant pot nigerian shrimp fried riceHow often can one take ewedu (jute) drinkHow to cook delicious banga ricePounded yam with bitterleaf soup