
African Food Masan Gero is a traditional food served mostly in the North
Contents

Traditional African Foods: Masan Gero is a traditional food served mostly in the North
Masan Gero is a traditional food served mostly in the North Ingredients
1 | Gero. |
2 | Shinkafan tuwo. |
3 | Flour. |
4 | Yeast. |
5 | Sugar(Optional). |
6 | Nono(Optional). |
7 | Oil. |
Cooking Step by Step
Step 1 | Dafarako xaki wanke gero kisurfa ko a engine ko a turmi Sekikawo shinkafan tuwo Seki debi gero kadan kihada da shinkafan kidafa yadan dahu saikihada amarkada miki. |
Step 2 | Idan an kawo miki markadan Xaki iyasaka nono yanasashi tsami kuma suyanshi na kyau) Idan ankawo markadan seki xuba yeast da (sugar optional) kibarshi yatashi sai suya. |
Step 3 | Xaki iya yanka albasa ma kanana saboda yasakashi kamshi. |
Step 4 | . |
Step 5 | . |
Step 6 | . |