Zaki parboiled din shinkafa d curry d gishiri kadan sai ki tace ki ajiye a gefe.
Step 2
Zaki jajjaga attaruhu d albasa.
Step 3
Ki dora tukunya a kan wuta ki zuba Mai sai ki say albasa ki soya sama sama sai ki zuba attaruhu ki juya sai ki zuba dai dai misali yadda yadda yadda Isa ya karasa dafa shinkafa sai ki say Maggie kayan kamshi d ki ke so idan ya tafaso sai ki zuba shinkafa idan ya dahu sai ki sauke sai ki soya Naman d ki ke so ki ci d shi.
Popular FoodsMussels thoranInstant pot nigerian shrimp fried riceHow often can one take ewedu (jute) drinkHow to cook delicious banga ricePounded yam with bitterleaf soup