Dafarko xakisamu zobo mai kyau sai kiyi rinsing dinshi with water sai kizuba ruwa kikawo bawan abarba kizuba sai ki dora akan wuta idan yatafasa sai kisa kanwa kadan so than ya cire tsami..
Step 2
Sai kidaka citta da kanunfari saikizuba kibarshieyakara dahuwa idan yayi saikisauke kibarshi yahuce..
Step 3
Idan yasha iska saiki tace saiki markada cucumber a blender kitace kixuba saikikawao flavours dinki kixuba kijuya saikisaka a fridge yayi sanyi…..den saikiyi slicing cucumber kixuba shikenan……….
Popular FoodsMussels thoranInstant pot nigerian shrimp fried riceHow often can one take ewedu (jute) drinkHow to cook delicious banga ricePounded yam with bitterleaf soup