African Dish Lemun zobo by michaelPosted onApril 30, 2020September 19, 2020 Contents1 Lemun zobo Ingredients2 Cooking Instructions African Cuisine: Lemun zobo Lemun zobo Ingredients 1 Zobo cupi daya. 2 Citta yadda kike son. 3 Kananfar. 4 Sukari yadda kike son. 5 Flabo. 6 Kanwa idan kina son. Cooking Instructions Step 1 Za farko zaki wanke zobonki maikyau.. Step 2 Sai ki zuba a tukunya.. Step 3 Ki daka cittanki ki zuba akai.. Step 4 Sai ki zuba kananfarinki.sai ki zuba ruwa akai ki dafa.. Step 5 Sai ki sauke ki tace… Step 6 Idan ya huce sai ki zuba sukari ki da flabor. Idan yayi tsami zaki iya saka kanwa. Step 7 Sai kisa a firiji idan yayi sanyi. Asha lfy. More african dish: West African Foods Zobo drink