
African Food Zobo drink

West African Foods: Zobo drink
Zobo drink Ingredients
1 | Zobo. |
2 | Water melon. |
3 | Pineapple. |
4 | Ginger. |
5 | Mint. |
6 | Sugar. |
Cooking Guidances
Step 1 | Ki wanke zobon kisa a tukunya.ki markada ginger,mint leaf ki saka ciki su dahu tare inya dahu saiki tace. |
Step 2 | Ki markada pineapple, watermelon da sugar ki zuba a ciki saiki juya kisa a jar can kisa a fridge yai sanyi. |