
Traditional African Foods Zobo drink 4

West African Foods: Zobo drink 4
Zobo drink 4 Ingredients
1 | Zobo. |
2 | Kanunfari. |
3 | Masoro. |
4 | Kimba. |
5 | Lemon grass. |
6 | Sugar. |
7 | Orange. |
Cooking Instructions
Step 1 | Ki wanke zobo saiki tasafa shi tare da kanunfari, masoro, kimba and lemon grass.. |
Step 2 | Idan ta tafasa ki barshi yasha iska saiki tace.. |
Step 3 | Ki yanka oranges ki matse ruwansu saiki zuba akan zobon kisa sugar.. |
Step 4 | Best served chilled.. |