A zuba dafaffan doya cikin roba a marmasa ta sai a jajjaga attaruhu albasa a juyesu a kai a zuba maggi curry salt garlic powder a cakuda sosai sai komai ya hadu da a juye hadin cikin leda a rufe a asami rolling pin a murza har sai yayi fadi sai a fitar da shape da cup sannan a soya a mai.
Step 2
Zaa dauko wankakken kayan lanbu a adauko bangare daya na doyar a saka soyayyan kwai salak yankakken tumatur da albasa sannan a dora daya bangaran sai a ci..
Popular FoodsMussels thoranInstant pot nigerian shrimp fried riceHow often can one take ewedu (jute) drinkHow to cook delicious banga ricePounded yam with bitterleaf soup