Traditional African Foods Yam and beans porridge by michaelPosted onFebruary 7, 2019October 31, 2020 Contents1 Yam and beans porridge Ingredients2 Cooking Step by Step African Cuisine: Yam and beans porridge Yam and beans porridge Ingredients 1 Doya ki yanka kana. 2 Alanyahu ki yanka manya. 3 Oil. 4 Beans kiyi per boiled. 5 medium tomatoes… Ki yanka kanan. 6 Tarugu da albasa ki jajjaga. 7 Maggi da curry. Cooking Step by Step Step 1 Ki soya mai kisa yankakken tumatir idan ya soyu saikisa ruwa ki sa magi da curry. Step 2 Idan ya tafasa ki sa doya da wakenki Wanda dama ya kusa nina. Step 3 Idan ya dahu sai ki sa tarugu da albasa da kikai jajjaga, kisa alanyahu sai ki rufe minti 2 saiki sauke shikenan. More african dish: African Dish Beans and Yam porridge