
African Food Arish & egg sauce

African Dish: Arish & egg sauce
Arish & egg sauce Ingredients
1 | Irish potato /water / salt. |
2 | Tomato r /pp / onions. |
Cooking Step by Step
Step 1 | Ki taffasa dankalin ki ki a foot warmer ki aje a gefe. |
Step 2 | Egg sauce zaki yanyanka kayan miya da albasa kisamu a frypan kisa mai ki soyasu kisa maggi da sauran sinadarai in yafa soyuwa sai ki fasa kwai a kai IN kinji dadin shi kiyimin addu'a. |