
African Cuisine Kpomo

Traditional African Foods: Kpomo
Kpomo Ingredients
1 | 1 kilo of kpomo. |
2 | Maggi /spices. |
3 | Oil. |
4 | Garlic/ginger paste. |
Cooking Step by Step
Step 1 | Ki wanke kpomo ki daura a wuta ki barshi ya nuna for like 2 hours yayi laushi. |
Step 2 | Idan yayi sai ki zubar da ruwan shi Mai kaurin sai ki jajjaga kayan miya Ki soya sai ki zuba ruwa kisaka Maggi da spices da ginger and garlic paste ki bar shi ya dan sake nuna sai ki sauke shike nan. |