Farko na soya awara nah na ajiye shi a side, na soya peppers ina da albasa na kawo ruwa na zuba na sanya kayan dan dano da sanya miya qanshi na rufe.
Step 2
Bayan ta tafaso na kawo awara nah na zuba na sanya vegetables ina na zuba sardine ina rufe like 2mnts na kawo corn flour na dana dama da ruwa na zuba a miyan ina juyawa har tayi kauri na barta like 1mnts + na sauke.
Step 3
Ana chin soup in da macaroni, cous cous ko zabin ranka.
Popular FoodsMussels thoranInstant pot nigerian shrimp fried riceHow often can one take ewedu (jute) drinkHow to cook delicious banga ricePounded yam with bitterleaf soup