
African Food Awara me egg

West African Foods: Awara me egg
Awara me egg Ingredients
1 | Awara. |
2 | Egg. |
3 | Maggie. |
4 | Oil. |
Cooking Instructions
Step 1 | Zaki samu awara sai ki soya sama sama. |
Step 2 | Zaki fasa egg a bowl kisa Maggie sai ki dauko awara kisa acikin egg sai ki soya inyayi golden brown sai ki kwashe aci lafiya. |