awara with yaji recipe main photo 2

Traditional African Foods Awara with yaji


African Cuisine Awara with yaji

African Dish: Awara with yaji


Awara with yaji Ingredients

1 Waken suya.
2 Ruwan tsami.
3 Yaji mai dadi.
4 Cabbage, carrot,cucumber…… Ki yanka su duka.
5 Mai.

Cooking Instructions

Step 1 Ki jika wake kikai a markada ki tace ki dora a wuta, idan ya tafasa ki sa ruwan tsami, zaki ga awarar ta taso sama sai ki kwashe a kyallen taci.
Step 2 Ki daure ki dora a wani gurin domin ruwan ya tsane. Idan ruwa ya tsane saiki yanka yanda kike so ki soya amma basai ya soyu sosai ba.
Step 3 Idan zakici saikisa yaji da maggi da kayanki da kika yanka…….zaki iya hadawa da zobonki idan kina bukata…..shikenan.
More african dish:  So Delicious Egusi soup with vegetable Nigerian Cuisine