Traditional African Foods Awara doya by michaelPosted onJuly 19, 2020September 19, 2020 Contents1 Awara doya Ingredients2 Cooking Step by Step African Food: Awara doya Awara doya Ingredients 1 Doya. 2 Egg. 3 Jajjagen attarugu da tattasai. 4 Maggi. 5 Curry. 6 Leda fara. Cooking Step by Step Step 1 Zaki fere doya ki ki wanke sai kiyi grating. Step 2 Sai kisa a bowl kisa egg guda 4 sai maggi and curry jajjagen attarugu da tattasai sai ki juya. Step 3 Sai ki kulla shi a Leda fara. Step 4 Sai ki dafa shi idan ya dahu sai ki sauke ki bude shi ya sha iska sai ki yanka shi. Step 5 Sai ki kada kwai guda 4 kisa maggi sai ki daura mai ki fara soyawa idan yayi sai ki juya dayan side din. Step 6 Done. More african dish: African Cuisine Awara 2