traditional kienyeji chicken stew recipe main photo

West African Foods Awara indomie


African Food Awara indomie

West African Foods: Awara indomie


Awara indomie Ingredients

1 Indomie 2 small.
2 Egg.
3 Attarugu.
4 Curry Gino.
5 Maggi.
6 Onga classic.
7 Albasa.

Cooking Step by Step

Step 1 Da farko zaki per boiling din indomie sai kisa a bowl kisa jajjagen attarugu,da albasa da kwai 4 da maggi da curry ki juya shi.
Step 2 Sai ki kulla shi kaman alale a Leda ki daura a wuta.
Step 3 Idan ya dahu kaman 10min sai ki cire shi a Leda sai ki yanka shi.
Step 4 Sai ki kada kwai 4 ki rika sa wa a ciki.
Step 5 Sai ki daura mai a wuta ki fara soyawa.
Step 6 Idan daya side din yayi sai ki juya shi.
Step 7 Done.
More african dish:  Traditional African Foods Garnished Awara