
African Food Wainar flour and awara

West African Foods: Wainar flour and awara
Wainar flour and awara Ingredients
1 | Awara. |
2 | Flour. |
3 | White maggi. |
4 | Salt. |
5 | Palm oil. |
6 | Vegetable oil. |
7 | Onion. |
8 | Attarugu. |
Cooking Guidances
Step 1 | Kk wanke attarugu da albasa ki jajjaga ki zuba a flour sannan kisawa flour maggi da salt,saiki kwaba sanann kizo ki sa manja ki soya.. |
Step 2 | Ki jika awarar a ruwan maggi da salt idan ta jiku ki tsameta ki soya a man kuli. |