miyar egusi recipe main photo

So Yummy Miyar Egusi Nigerian Food


Easy Delicious Miyar Egusi must be our favorite nigerian food. Today we will prepare Miyar Egusi.

Miyar Egusi

Yummy Food Miyar Egusi Nigerian Cuisine

You can simply cook Miyar Egusi in 1 ingredients and 5 steps. Here is cooking guidance how you can easily do that.

Ingredients

1 Take 1 cup of egusi powder,scotch bonnet,red pepper,onions,pomo,beef meat and cryfish,maggi and spices of ur choice,vegetables of ur choice.Palm oil,daddawa for more taste.

Cooking Instructions

Step 1 Da farko zaki,zaki tafasa namarki da dan maggi da spices,shima gandar a dafa ya dafu,sai a ajiyesu a gefe.Ki yayyanka ganyanki da kikeso..Alayyofo ko ugun,ko shuwaka(bitter leaf) ko wani ganye damban sai ki zuba cikin ruwan dumi da dan gishiri(saboda gishiri na karshe datti da kwarin ganye,ruwan dumi kuma zai fito da anihin kalar ganye).
Step 2 Daga nan sai ki jajjaga kayan miyarki da daddawa,ki soya da manja sama-sama,ki zuba maggi & spices,da nama da gandar da kika tafasa,ki tsaida ruwan sanwa ki barshi domin yadan nuna..
Step 3 Sai ki dauko egusin nan ki jajjaga albasa,ki zuba akai,ki zuba manja kamar babban cokali2,sai ki rika zuba ruwa kadan-kadan kina kwabawa da kauri..
Step 4 Idan sanwar nan naki ya nuna,sai daka crayfish ki zuba,ki jujjuya,sannan ki dauko egusi da kika kwaba,ki rika diba kina jejjefawa kamar dan wanke,kota ina kibi ki saka,idan kika gama,sai ki tsamo ganyen nan ki zuba(saboda ya riga yayi laushi) cryfishi kuma zakin da kamshin zaifi fitowa shiyasa ake sanyasu a karshe. sai ki rufe yadan kara nuna kamar minyi 10.shikenan egusi ya hadu. zaki iya ci da amala,tuwon shinka,semo ko sakwara.enjoy.
Step 5 Dalilin dayasa ake kwabawa da manja da albasa..Saboda ya cuccure kamar kwai,kuma zaiyi kamshi..
More african dish:  So Tasty Hibiscus (zobo) drink Nigerian Food